Jump to content

Zaki (Nijeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zaki

Wuri
Map
 12°17′57″N 10°18′32″E / 12.2992°N 10.3089°E / 12.2992; 10.3089
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Bauchi
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,436 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Zaki karamar hukuma ce dake Jihar Bauchi, a arewa maso gabashin Nijeriya.Tana da helkwata a garin Katagum. Tanada yanki na 1,436 km² da yawane jama'a 191,457 a ƙidayar 2006. Lambar gidan waya na yankin itace 752.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

https://dailytrust.com/bauchi-gov-please-complete-kafin-zaki-dam/

  1. https://web.archive.org/web/20121126042849/http://www.nipost.gov.ng/postcode.aspx