Zaki
Appearance
Zaki | |
---|---|
Conservation status | |
![]() Vulnerable (en) ![]() | |
Scientific classification | |
Class | mammal (en) ![]() |
Order | Carnivora (en) ![]() |
Dangi | Felidae (en) ![]() |
Genus | Panthera (en) ![]() |
jinsi | Panthera leo Linnaeus, 1758
|
Geographic distribution | |
![]() | |
General information | |
Pregnancy | 108 Rana |
Babban tsaton samun abinci |
ungulate (en) ![]() |
Nauyi | 1.65 kg, 188 kg da 126 kg |
Bite force quotient | 112 |
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/b5/Lion_d%27Afrique.jpg/220px-Lion_d%27Afrique.jpg)
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/75/Bristol.zoo.lion.yawns.arp.jpg/300px-Bristol.zoo.lion.yawns.arp.jpg)
Zaki (Panthera leo) wata dabba ce da ke rayuwa a dawa wato (daji) ana masa kirari da sarkin dawa domin yana da ƙarfi kuma yana farautar dabbobi ne ya cinye su a matsayin abinci. Zaki yana da wata ɗabi'a ta yadda idan har ya ga mushe baya ci sai dai ya kashe dabba da kansa ya cinye.
Dabi'a[gyara sashe | gyara masomin]
Dabban da yafi kowanne karfi shine Zaki, yana hutu na tsawan awa asharin a ko wacce rana, inda yake tafiyar a kalla awa biyu, cin abincin minti 50, [1], idan zaki yayi gurnani ana jin ƙaran sautin daga kimanin tsawon kilomita 8, yana fara gurnani ne daga ƙaramin sauti zuwa babba.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Schaller, pp. 120–21.