Jump to content

Wikipedia:Kanun labarai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Shafin da'ake kirkiran kanun labarai

Shafine dake dauke da Kanun Labaran mu na wannna rannan, zaka iya sabunta shafin ta hanyar kirkiran saban kanun labaran mu na wannan rana, amman kada ka goge tsohon shafin kanun labarai, sai dai ka kirkira wani sabo, tsofaffan za'a taskance sune a matsayin kundin tarihin babban shafin Hausa Wikipedia, domin kirkiran saban shafin kanun labarai, an maka alama na wannan template din Samfuri:Kanun labarai 02.

An gama wannan
  • Kanun labarai na farko

Template:Kanun labarai

  • Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya ta kafa wani kwamiti da zai rika tuntubar juna da aiwatar da abubuwan da aka cimma bayan, kammala taron inganta zaman lafiya da tsaro a yankin da aka gudanar a Katsina.
  • Shugaban kasar Nijar Abdourahamane Tchani ya gana da tsoffin shugabannin kasar Bénin Nicephore Soglo da Boni Yayi a Yamai
  • Shugaban tarayyar Najeriya Bola Tinubu ya ce zai tuntubi gwamnonin jihohi kafin yanke shawarar karshe game da sabon tsarin albashi
  • A jamhuriyar kasar Mali, faraministan kasar Choguel Kokalla Maiga, ya gana tare da Abdou Adamou jakadan kasar Nijar dake Mali a ranar jiya 24 ga watan Junin shekarar 2024 a fadar faraministan kasar Mali dake birnin Bamako.
  • Julian Assange da ya kirkiro shafin kwarmata bayanai na WikiLeaks, ya amsa aikata laifi guda na keta dokar cin amanar kasa a wata babbar kotun tarayya dake Saipan, babban birnin Arewacin Tsibirin Mariana, a matsayin wani bangare na yarjejeniyar da ya cimma da ma’aikatar shari’a ta Amurka, domin kaucewa kara zaman kaso, tare da kawo karshen shari’ar da aka dauki shekaru ana yi.
Ku kirkira saban Kanun labarai a nan kasa

Template:Kanun labarai 02

  • Kanun labarai na biyu

Samfuri:Kanun labarai 02


Template:Kanun labarai 03

  • Kanun labarai na uku

Samfuri:Kanun labarai 03


Template:Kanun labarai 04

  • Kanun labarai na hudu

Samfuri:Kanun labarai 04 Template:Kanun labarai 04