Sani Ahmad
Appearance
Sani Ahmad mawaki ne na Wakokin soyayyah a masana antar fim ta Hausa wato Kannywood, yayi Wakokin da dama masu Dadi , Kuma Yana cikin mawakan da ake ji dasu Kuma ake yayin wakar su a masana antar.[1]
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Cikakken sunan sa shine sani Ahmad , beta aure ba Kuma beda budurwan be haihu ba, fitaccen mawaki ne na Afropop a Nijeriya, tauraron Dan arewa ne a masana antar fim ta Hausa.[2]