Jump to content

Saba Sazonov

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saba Sazonov
Rayuwa
Haihuwa Saint-Petersburg, 1 ga Faburairu, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Rasha
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.92 m

Saba Sazonov[1] (an haifeshi ranar 1 ga watan Fabrairu 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan Jojiya wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar kwallon kafar Torino[2] a serie A na Italiya. An haife shi a Rasha, yana wakiltar ƙungiyar ƙasa ta Georgia ta duniya.[3] [4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]