Jump to content

Sa'adu Zungur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sa'adu Zungur
Rayuwa
Haihuwa 1915
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1958
Sana'a
Sana'a maiwaƙe

Sa'adu Zungur (an haife shi a shekara ta 1915 - ya mutu a shekara ta 1958) shi ne mutumin da ya fara kafa jam'iyyar siyasa a Arewacin Najeriya[1]. Shi mawaƙi[2] ne kuma Bahaushe. Mahaifinsa shine limamin Bauchi[3]. Yayi makarantar firamare elemantery school garin Bauchi sannan ya tafi higher college ta garin Katsina. Bayan ya kammala yatafi yaba technical college a jihar legas(1934). Sannan bayan yabar legas yakoyar a jihar Kano a (1940) sannan ya dawo Zaria inda yazama shugaba a makarantar magunguna a(1941) haka dai ya ƙirƙirar kungiyar hadin kan al'umma da abota a garin Zaria inda alaqarshi da marigayi Malam Aminu Kano takara bunkasa[4].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://punchng.com/tinubu-celebrates-as-nigeria-sells-gold-injects-5m-into-economy/%3Famp&ved=2ahUKEwjh6dyCp_OGAxUqXUEAHdbeBrkQyM8BKAB6BAgGEAE&usg=AOvVaw3Xf5WE758v4u2mvR5kIYt7
  2. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://amp.dw.com/ha/kotun-kolin-iran-ta-janye-hukuncin-kisan-da-aka-yanke-wa-fitaccen-mawakin-kasar-toomaj-salehi/a-69445898&ved=2ahUKEwie_-Wmp_OGAxVIUkEAHZsrBLMQyM8BKAB6BAgFEAI&usg=AOvVaw3wSLP5gBarvspAU7COJIdR
  3. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.vanguardngr.com/2024/06/mob-kills-man-for-alleged-blasphemy-in-bauchi/amp/&ved=2ahUKEwjnv7vHp_OGAxWwZ0EAHVRWAOUQyM8BKAB6BAgQEAE&usg=AOvVaw2jNCTv3qUWdLpNMYcJmtV0
  4. Tarihin Malam sa'adu Zungur tare da Farfesa Dan Datti AbdulQadir, RFI Hausa, 22 Oktoba 2016.