Ramy Ayach
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | رامي أبو عياش |
Haihuwa |
Baakleen (en) ![]() |
ƙasa | Lebanon |
Harshen uwa | Larabci |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi, mawaƙi da Jarumi |
Tsayi | 1.83 m |
Artistic movement |
Arabic music (en) ![]() |
Kayan kida |
murya Jita |
Jadawalin Kiɗa |
Rotana Music Group (en) ![]() Music Box (en) ![]() Melody Music Records (en) ![]() Platinum Records (en) ![]() |
IMDb | nm7762302 |
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/87/Ramy_Ayach.jpg/220px-Ramy_Ayach.jpg)
Ramy Ayach ( Larabci: رامي عياش ) mawaƙin Lebanon ne. An haifeshi ne a 18 ga watan Agusta, 1980 a Baakleen, Lebanon . [1] Ayach shine na fari a wajen mahaifinsa sa. Ya tashi cikin tsaunukan Lebanon. Ya fahimci waƙarsa kuma ya fara waƙa a wuraren jama'a. Sannan ya zama ɗayan mashahuran mawaƙa Larabawa a Gabas ta Tsakiya.
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/4/4e/Ramy_Ayach_in_Dubai_-_March_22%2C_2013.jpg/200px-Ramy_Ayach_in_Dubai_-_March_22%2C_2013.jpg)
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Sauran yanar gizo[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Biography". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2021-03-14.