Ondo (birni)
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Ondo | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) ![]() | 290 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/2/25/Ondo_city_inner_gate.jpg/250px-Ondo_city_inner_gate.jpg)
Ondo birni ne, da ke a jihar Ondo, a ƙasar Najeriya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, akwai jimilar mutane 358,430 (dubu dari uku da hamsin da takwas da dari huɗu da talatin).