Jump to content

Nadia Medjmedj

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nadia Medjmedj
Rayuwa
Haihuwa Kusantina, 20 ga Maris, 1974 (50 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle

Nadia Medjmedj (An haife ta a ranar 20 ga watan Maris 1974), 'yar wasan Paralympian ce daga kasar Aljeriya wacce ke fafatawa musamman a rukunin F56 A wasan Shot put and discus throw events.[1] [2]

Nadia Medjmedj

Ta shiga gasar wasannin nakasassu ta lokacin zafi na shekarar 2008 a birnin Beijing na kasar Sin.[3] A can, ta ci lambar tagulla a cikin wasan women's shot put na mata na F57/F58 da women's discus throw na mata a F57/F58.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nadia Medjmedj" . London2012.com . London Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 2012-08-29. Retrieved 2020-01-16.
  2. "Nadia Medjmedj" . Rio2016.com . Organizing Committee of the Olympic and Paralympic Games Rio 2016. Archived from the original on 2016-12-12. Retrieved 2020-01-16.
  3. Rowbottom, Mike (16 March 2018). "Medjmedj breaks own discus F56 world record at World Para Athletics Grand Prix in Dubai" . InsideTheGames.biz . Retrieved 2020-01-16. "Algeria's Nadia Medjmedj broke her own shot put F56 world record in Dubai"
  4. Nadia Medjmedj at the International Paralympic Committee