Musa ibn Jafar
Appearance
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
765 - 799 ← Jafar ibn Muhammad - Ali ibn Musa → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Al-Abwa (en) ![]() | ||
ƙasa | Daular Abbasiyyah | ||
Mutuwa |
Kadhimiya (en) ![]() | ||
Makwanci |
Al-Kadhimiya Mosque (en) ![]() | ||
Yanayin mutuwa | kisan kai (dafi) | ||
Killed by |
Q12188564 ![]() | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Jafar ibn Muhammad | ||
Mahaifiya | Q5709703 | ||
Abokiyar zama |
Ummul Banīn Najmah (en) ![]() | ||
Yara | |||
Ahali |
Fatima Bint Jafar (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||
Malamai | Jafar ibn Muhammad | ||
Ɗalibai | |||
Sana'a | |||
Sana'a | Malamin akida da Liman | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
765 - 799 ← Jafar ibn Muhammad - Ali ibn Musa → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Al-Abwa (en) ![]() | ||
ƙasa | Daular Abbasiyyah | ||
Mutuwa |
Kadhimiya (en) ![]() | ||
Makwanci |
Al-Kadhimiya Mosque (en) ![]() | ||
Yanayin mutuwa | kisan kai (dafi) | ||
Killed by |
Q12188564 ![]() | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Jafar ibn Muhammad | ||
Mahaifiya | Q5709703 | ||
Abokiyar zama |
Ummul Banīn Najmah (en) ![]() | ||
Yara | |||
Ahali |
Fatima Bint Jafar (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||
Malamai | Jafar ibn Muhammad | ||
Ɗalibai | |||
Sana'a | |||
Sana'a | Malamin akida da Liman | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Musa bn Jafar,wanda aka fi sani da Al-Qazim (wanda ke sarrafa fushinsa) shi ne Imami na Shi'a na bakwai, bayan mahaifinsa Jafar bn Muhammad. Hakanan ana girmama shi sosai a tsakanin Ahlus-Sunnah, waɗanda suke masa kallon mashahurin malami. [1] [2] An sami rarrabuwa a cikin Shiaswa kan batun Imamanci . Ismaili sun ce Ismail ibn Jafar, babban ɗan Jafar ibn Muhammad ya kamata ya zama imami na gaba yayin da babbar ƙungiyar Jafari (ko 'Yan- sha-biyu ) suka ɗauki Musa bin Jafar a matsayin limami na gaba.