Jump to content

Mohammed Danjuma Goje

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Danjuma Goje
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Gombe Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Gombe Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023
District: Gombe Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019
District: Gombe Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

Mayu 2011 - Mayu 2015
District: Gombe Central
gwamnan jihar Gombe

29 Mayu 2003 - Mayu 2011
Abubakar Habu Hashidu - Ibrahim Hassan Dankwambo
District: Gombe Central
Rayuwa
Cikakken suna Mohammed Danjuma Goje
Haihuwa Acre (en) Fassara, 10 Oktoba 1952 (71 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Hausa
Fillanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Senata Mohammed Danjuma Goje (an haife shi a ranar goma 10 ga watan Oktoba, shekara ta alif dari tara da hamsin da biyu miladiyya 1952), a Pindiga, Akko[1],Jihar Gombe an, zabe shi gwamnan Jihar Gombe[2] a shekara ta dubu biyu da uku (2003) karkashin jam'iyar People's Democratic Party (PDP)[3], ya kama aiki daga ranar 29 ga watan Mayun 2003, ya sake cin zabe a karo na biyu a shekara ta dubu biyu da bakwai (2007) wanda ya kammala a shekara ta dubu biyu da goma sha ɗaya (2011). A halin yanzu dan jam'iyar All Progressives Congress[4] (APC) kuma sanata[5] mai ci daga Jihar Gombe.[6]

A zaɓen watan Afrilun Shekarar dubu biyu da sha ɗaya (2011), Mohammed Danjuma Goje ya nemi takarar zama sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya karkashin tikitin jam'iyar People's Democratic Party (PDP). Ya karanta kimiyyar Siyasa a Jami'ar Ahmadu Bello[7] (ABU) da ke Zaria. Ya taba zama dan majalisar Jihar Bauchi daga shekara ta alif ɗari tara da saba'in da tara (1979) zuwa shekara ta alif ɗari tara da tamanin da uku (1983). Goje ya rike Sakatare a National Institute For Medical Research dake Yaba Jihar Lagos[8], daga shekara ta 1984–1989. Ya kafa ta shi kamfanin mai suna, Zaina Nigeria Ltd, a shekarar alif ɗari tara da tamanin da tara (1989) zuwa shekara ta alif dari tara da casa'in da tara (1999). Ya sama kamfanin suna ne daga sunan Mahaifiyarsa, Hajiya Zainab. Danjuma Goje ya nemi takarar kujerar sanata a Nigerian National Assembly a shekarar alif ɗari tara da casa'in da takwas (1998) daga nan ya zama Minister of State, Power and Steel daga shekarar 1999–2001 karkashin Shugaban cin Olusegun Obasanjo.[9].

Farkon Rayuwa da Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Goje a Pindiga, a karamar hukumar Akko, jihar Gombe.

Ci gabansa a siyasan ce[gyara sashe | gyara masomin]

Senet President[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

.

  1. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://leadership.ng/gombe-lg-poll-apc-unveils-candidates/&ved=2ahUKEwj264Km6vaGAxW9UEEAHZLfBDkQxfQBKAB6BAgFEAI&usg=AOvVaw2YV3A3809rrztcwkQGnbwD
  2. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://aminiya.ng/an-kama-kansila-da-basarake-kan-satar-tiransfoma-a-gombe/&ved=2ahUKEwip7fnD6vaGAxU7T0EAHe6SAL0QxfQBKAB6BAgFEAI&usg=AOvVaw2GU_XRRinxp8rjh0DqSrhT
  3. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://punchng.com/anti-sultan-plot-shettima-pdp-warn-as-sokoto-denies-allegation/%3Famp&ved=2ahUKEwjW_tjc6vaGAxWcU0EAHcZQDmQQyM8BKAB6BAgQEAI&usg=AOvVaw0zM7AsSGQPUwB-8Md4KdmZ
  4. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.thecable.ng/apc-chieftain-to-governors-use-n260bn-phc-fund-to-tackle-cholera-outbreak/&ved=2ahUKEwjCz93x6vaGAxWNX0EAHQZ5C9wQxfQBKAB6BAgLEAE&usg=AOvVaw0JfY6n1Z3xhHL_zOfq2IxI
  5. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://hausa.legit.ng/news/1596365-ku-daina-biyan-kudin-fansa-sanata-ya-ba-yan-najeriya-mafita-kan-rashin-tsaro/&ved=2ahUKEwiZhOGR6_aGAxVPUkEAHeDuDD4QxfQBKAB6BAgNEAI&usg=AOvVaw1numAReoe1YOPcaMa5s9Sf
  6. cite news |first = Ayuba |last = Hassan |title = Governor Danjuma Goje @ 55 |url = http://www.leadershipnigeria.com/product_info.php?products_id=15999 |work = Leadership |publisher = Leadership Newspapers Group Limited, Abuja |date = 2007-10-23 |accessdate = 2007-10-23 |deadurl = yes |archiveurl = https://web.archive.org/web/20071216103347/http://www.leadershipnigeria.com/product_info.php?products_id=15999 |archivedate = 2007-12-16 |df =
  7. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.thisdaylive.com/index.php/2024/06/21/abu-zaria-honours-apitainment-ceo-with-distinguished-personality-award/&ved=2ahUKEwjk4vDU6_aGAxUoWEEAHcylDq8QxfQBKAB6BAgSEAI&usg=AOvVaw0LOhdutn5Qtd-GGtbLIy5s
  8. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://hausa.leadership.ng/kwalara-ta-kashe-mutane-5-a-lagos-an-kai-60-asibiti-ranga-ranga/&ved=2ahUKEwi27cz26_aGAxU7TEEAHdMtBv8QxfQBKAB6BAgWEAI&usg=AOvVaw0AITYxl15RZDO5Cci70Ab0
  9. cite web |url=http://www.vanguardngr.com/2011/04/presidential-contests-pdp-set-for-repeat-success-in-gombe/ |work=Vanguard |title=Presidential contests: PDP set for repeat success in Gombe |date=April 14, 2011 |author=John Bulus |accessdate=2011-04-21