Jump to content

Maurits Kjaergaard

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maurits Kjaergaard
Rayuwa
Haihuwa Denmark, 26 ga Yuni, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Denmark
Ƴan uwa
Ahali Oliver Kjærgaard (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Lyngby Boldklub (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.92 m

Maurits Kjærgaard (an Haife shi ranar 26 ga watan Yuni, 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Denmark wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Ostiriya  Red Bull Salzburg.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]