Jump to content

Mame Diagne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mame Diagne
Rayuwa
Haihuwa 20 ga Maris, 1989 (35 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Mame Fatma Diagne (an haife ta a ranar 20 ga watan Maris na shekara ta 1989) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga Tigresses de Thiès da Kungiyar mata ta kasar Senegal .

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Diagne ta buga wa Senegal wasa a babban matakin a lokacin gasar zakarun mata ta Afirka ta 2012.[1]

Bayanan da aka ambata[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "8th African Women Championship - Match No 5" (PDF). CAF. p. 1. Archived from the original (PDF) on 21 September 2013. Retrieved 9 August 2020.