Jump to content

Labid Khalifa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Labid Khalifa
Rayuwa
Haihuwa Moroko, 1 ga Janairu, 1955 (69 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
KAC Kénitra (en) Fassara-
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco1980-1989
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 64 kg
Tsayi 168 cm

Labid Khalifa (an haife shi a shekara ta 1955)[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Morocco wanda ya buga wa Maroko wasa a gasar cin kofin duniya ta FIFA ta shekarar 1986. [2] Ya kuma buga wa KAC Kenitra wasa.[3][4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Cazal, Jean-Michel (2 February 2005). "1987 matches" . Rec.Sport.Soccer Statistics Foundation . Retrieved 23 October 2014.
  2. 1986 FIFA World Cup Mexico
  3. 1986 FIFA World cup Mexico
  4. Courtney, Barrie (14 July 2003). "Morocco – Details of World Cup matches" . Rec.Sport.Soccer Statistics Foundation . Retrieved 23 October 2014.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]