Kogin Nzi
Appearance
Kogin Nzi | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) ![]() | 34 m |
Tsawo | 725 km |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 5°57′26″N 4°50′28″W / 5.95709°N 4.84098°W |
Kasa | Ivory Coast |
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/99/N%27Zi_bei_Dimbokro.jpg/220px-N%27Zi_bei_Dimbokro.jpg)
Kogin Nzi ko Kogin N'zi kogi ne a ƙasar Ivory Coast. Yankin ruwa ne na Kogin Bandama.
Faɗuwa[gyara sashe | gyara masomin]
A ranar 6 ga Satumbar 2016, gadar jirgin kasa da ke kan wannan kogin kusa da Dimbokro ta fadi.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.