Injin: wannan kalmar na nufin duk wani abu da ake amfani dashi wajen samun sauƙin yin aiki wanda idan da ace mutum zai yi aikin zai ɗau lokaci bai gama aikin ba.[1]
A turance kuma ana kiranshi da suna Machine. Injin ya rabu kala kala. Akwai wanda ake aiki gona, akwai na duba lafiyar ɗan adam, akwai na niƙa, akwai na gina gine, akwai na haɗa takalmi da daisauransu.[2]