Fanan Buzuwa
Appearance
Fanan Buzuwa jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood. Jaruma Mai tasowa kyakkyawar mace acikin yammatan Kannywood daga Jihar Kaduna.[1].
Takaitaccen Tarihin Ta[gyara sashe | gyara masomin]
Cikakken sunan ta shine fatima Sa'idu Amma ana Kiran ta suna Fanan. Tana Ɗaya daga cikin jarumai masu haskawa masu tasowa a yanzun. Ta bambanta da sauran Matan domin ita bayan Fim taba aiki malamar asibiti ce sanan Kuma yar kasuwa. An haifeta a unguwan Malali Kaduna ta girma a badarawa kaduna Amma yanzun tana zaune a unguwan rimi a yanzun. Buzuwa ce daga baban ta mahaifiyar ta yar jihar jigawa ce, Ta shigo masana antar ta hanyar kawar ta wacce ta kasance itama jaruma.
Fina finan ta sun haɗa da[2]
- NIDA iyalina
- sanadin ki ne
- Daza ki Soni
- duk mata ne[3]