Jump to content

Bruno Guimarães

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bruno Guimarães
Rayuwa
Cikakken suna Bruno Guimarães Rodriguez Moura
Haihuwa Rio de Janeiro, 15 Nuwamba, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Brazil
Ispaniya
Harshen uwa Portuguese language
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Grêmio Osasco Audax (en) Fassara2015-201790
Club Athletico Paranaense (en) Fassara2017-202011010
Olympique Lyonnais (en) Fassara2020-2022
Newcastle United F.C. (en) Fassara2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 74 kg
Tsayi 1.82 m
IMDb nm11815213

Bruno Guimarães Rodriguez Moura (an haife shi ranar 16 ga watan Nuwamba 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar Premier League Newcastle United da ƙungiyar Brazil ta ƙasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]