Branko Žutic
Appearance
![]() | |
---|---|
Ɗan Adam | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Shekarun haihuwa | 1932 |
Wurin haihuwa |
Delčevo (en) ![]() |
Lokacin mutuwa | 2003 |
Wurin mutuwa |
City Municipality of Mladenovac (en) ![]() |
Sana'a |
association football coach (en) ![]() |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Branko Žutić (1932 - 2003) [1] kocin ƙwallon ƙafa ne na Yugoslavia mai aiki a Afirka. Ya jagoranci tawagar ƙasar Kamaru tsakanin shekarar 1980 zuwa 1982.[2]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ BRANKO ŽUTIĆ
- ↑ "Cameroon National Team Coaches". RSSSF. Retrieved 29 January 2019.