Auren soyayya
Appearance
![]() | |
---|---|
type of marriage (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Aure |
Has characteristic (en) ![]() | Soyayya |
Hannun riga da |
marriage of convenience (en) ![]() |
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/80/Hindu_Bride%2C_Ahmedabad%2C_Gujarat.jpg/220px-Hindu_Bride%2C_Ahmedabad%2C_Gujarat.jpg)
Auren soyayya dai, shi ne irin auren da kowane ɗan'adan ke fata domin ya kan haifar da zaman lafiya da ƙwanciyar hankali a tsakanin ma'auratan.
Asalin auren soyayya[gyara sashe | gyara masomin]
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/f/f8/Marry_the_Poor_Girl_%281921%29_-_2.jpg/220px-Marry_the_Poor_Girl_%281921%29_-_2.jpg)
A lokacin da saurayi yaga budurwa ko ita budurwa taga saurayi ya shiga ranta to a wannan lokacin idan sukayi juna tayi soyayya kuma suka amince da juna har ta kai su ga aure to tabbas za'a iya ganin rayuwar su ta sauya sosai a ɓangaren nishaɗi da walwala.[1]