Ado Bayero
Appearance
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
22 Oktoba 1963 - 6 ga Yuni, 2014 ← Muhammad Inuwa - Sanusi Lamido Sanusi → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | jihar Kano da Kano, 25 ga Yuli, 1930 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Mutuwa | Kano da jihar Kano, 6 ga Yuni, 2014 | ||
Yanayin mutuwa | (cuta) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Abdullahi Bayero | ||
Yara | |||
Ahali | Muhammadu Sanusi I | ||
Yare | Gidan Rumfa | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa da sarki | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/87/Ado_Bayero_House_Kano.jpg/300px-Ado_Bayero_House_Kano.jpg)
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/1/16/Aminu_Ado_Bayero.jpg/300px-Aminu_Ado_Bayero.jpg)
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/b9/People_paying_their_respects_to_the_Emir_of_Kano_092016.jpg/220px-People_paying_their_respects_to_the_Emir_of_Kano_092016.jpg)
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/84/The_Emir_of_kano.png/220px-The_Emir_of_kano.png)
Ado Abdullahi Bayero Ado Bayero (Taimako·bayani)(An haifeshi: 25 ga watan Yuli shekara ta 1930 ya Rasu shida 6 ga watan Yuni shekara ta 2014). tsohon sarkin Kano ne tun daga shekara ta 1963 har zuwa rasuwarsa a shekara ta 2014. Ado Bayero ya kasance kafin ya zama sarkin kano shahararren ɗan kasuwa ne, kuma yayi aikin banki, tsohon ɗan sanda ne kuma Sannan yayi aiki a matsayin jakadan Nijeriya a ƙasar Senegal.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.