Jump to content

Abuorso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abuorso

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Gabashi (Ghana)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Abuorso al'umma ce ta noma a cikin Gundumar Fanteakwa ta Arewa a Yankin Gabas Ghana. Inda ake samun damar siginar waya a ƙarƙashin itace saboda rashin amintaccen hanyar sadarwar wayar hannu. Tana kusa kilomita 25 daga Begoro.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Cibiyoyin[gyara sashe | gyara masomin]

  • Aburso CHPs

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]