1962 a Najeriya
Appearance
![]() | |
---|---|
events in a specific year or time period (en) ![]() | |
Bayanai | |
Facet of (en) ![]() | Najeriya |
Ƙasa | Najeriya |
Mabiyi |
1961 in Nigeria (en) ![]() |
Ta biyo baya |
1963 in Nigeria (en) ![]() |
Kwanan wata | 1962 |
Abubuwan da suka faru a shekara ta 1962 a Nijeriya .
Shugabannin Lokacin[gyara sashe | gyara masomin]
Jagororin Najeriya
- Sarauniya: Sarauniya Elizabeth II
- Janar-Janar : Nnamdi Azikiwe
- Firayim Minista : Abubakar Tafawa Balewa
Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]
- Mayu 1962 - Action Group, wata jam’iyya ta yankin Yammaci ƙarƙashin jagorancin Cif Obafemi Awolowo, ta rabu biyu, wanda ya haifar da rikici a yammacin Najeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.