Ruwanda
Appearance
(an turo daga Rwanda)
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Rwanda (rw) Rwanda (fr) Rwanda (en) Rwanda (sw) | |||||
|
|||||
| |||||
Take |
Rwanda Nziza (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Ubumwe, Umurimo, Gukunda Igihugu» «Unity, Work, Patriotism» «Единство, труд, патриотизъм» «Remarkable Rwanda» | ||||
Inkiya | Mille Collines | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Kigali | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 13,246,394 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 502.94 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Kinyarwanda (en) ![]() Turanci Faransanci Harshen Swahili | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Taraiyar Afirka | ||||
Yawan fili | 26,338 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Karisimbi (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Ruzizi River (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1962 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa |
Parliament of Rwanda (en) ![]() | ||||
• shugaban ƙasar Rwanda | Paul Kagame (24 ga Maris, 2000) | ||||
• Prime Minister of Rwanda (en) ![]() |
Édouard Ngirente (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 11,055,281,971 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Rwanda Franc | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.rw (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +250 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
*#06# da 912 (en) ![]() | ||||
Lambar ƙasa | RW | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.rw |
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/1/17/Flag_of_Rwanda.svg/200px-Flag_of_Rwanda.svg.png)
Jamhuriyar Ruwanda ko Rwanda [lafazi: /ruwanda/] (da Kinyarwanda: Repubulika y'u Rwanda; da Faransanci: République du Rwanda; da Kiswahili: Jamhuri ya Rwanda; da Turanci: Republic of Rwanda) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.
Ruwanda tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 26,338. Ruwanda tana da yawan jama'a kimanin, 12.6,million [1] . Ruwanda tana da iyaka da Burundi, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Tanzaniya da Uganda. Babban birnin Ruwanda, shi ne Kigali.
![](http://chped.net/https/upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/8f/Paul_Kagame_MSC_2017.jpg/220px-Paul_Kagame_MSC_2017.jpg)
Shugaban ƙasar Ruwanda Paul Kagame ne daga shekarar 2000. Firaministan ƙasar Édouard Ngirente ne daga shekarar 2017.
Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]
-
Kigali Memorial Centre
-
Ni nziza kigali city
-
Ginin ICTR a Kigali, Rwanda
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.